Tattalin arziki: Najeriya ta kama hanyar ficewa daga kangi

Tattalin arziki: Najeriya ta kama hanyar ficewa daga kangi

A wani nazari da World Economist tayi an bayyana cewa Najeriya ta fara fita daga matsalar tattalin arziki a wannan watan na Maris

Tattalin arziki: Najeriya ta kama hanyar ficewa daga kangi

Tattalin arziki: Najeriya ta kama hanyar ficewa daga matsala-Bincike

Tattalin arzikin Najeriya ya rugurguje a bara bayan dogon lokaci bai mots aba. Sai dai tun kwanaki wata Jami’ar Babban Bankin Duniya, Misis Eme Essien-Lore ta bayyana cewa Najeriya ta kama hanyar fita daga matsalar tattalin arziki.

Sai ga Jaridar World Economist ta Duniya tace a jiya Najeriya ta kama hanyar fita daga matsalar da ta shiga. World Economist ta Duniya a shafin ta tace abubuwa sun fara canza salo a kasar. Bayanan kasuwanci a kasar sun nuna cewa alkaluma na kara yin sama ne.

KU KARANTA: Shugabannin Afrika suna wa Buhari murnar samun lafiya

Tattalin arziki: Najeriya ta kama hanyar ficewa daga kangi

Tattalin arziki: Najeriya ta kama hanyar ficewa daga kangi

Tattalin arzikin Najeriya dai ya fara bunkasa bayan dogon lokaci babu wani cigaba. Hasashe da bincike na harkar kasuwanci ya kai maki 53.5 wanda shi ne mafi yawa da aka samu tun a shekarar bara.

Jaridar tace duk da cewa yayi wuri a ce ko an kama hanyar shawo kan tattalin arziki gaba daya amma fa canjin da aka samu ba shakka masu dorewa ne.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel