Ba gaskiya ba ne; Dino Melaye bai samu digiri daga jami’ar Harvard ba

Ba gaskiya ba ne; Dino Melaye bai samu digiri daga jami’ar Harvard ba

- Jami’ar Harvard ta kasar Amurka ta karyata maganar sanata Dino Melaye cewa ya kammala karatun digiri a jami’ar.

- Sanata Ali Ndume ya bukaci majalisar ta bincike gaskiyar al’amarin.

Ba gaskiya ba ne; Dino Melaye bai samu digiri daga jami’ar Harvard ba

Ba gaskiya ba ne; Dino Melaye bai samu digiri daga jami’ar Harvard ba

Jami’ar Harvard ta kasar Amurka ta musanta wata bayyani na sanata Dino Melaye cewa ya kammala wani karatun digiri daga jami’ar.

Sanatan a halin yanzu ya na fuskantar tsegumi bayan da aka bayar da rahoton cewa bai kammala karatu daga Jami'ar Ahmadu Bello ta Zaria kamar yadda ya sheda.

Sanata Ali Ndume ya ta da kayar baya inda ya nema zauren majalisar dattijai cewa ta bincike zargin cewa Melaye bai kammala karatun digiri daga jami’ar ABU.

A mayar da martani, Melaye ya ce ya kammala karatun digirinsa daga ABUda kuma kammala wani digiri daga jami’ar Harvard wanda tuni makarantar ta karyata.

KU KARANTA KUMA: Majalisar dattawa ta fara binciken Melaye

Jaridar Sahara ta ruwaito cewa, Melaye bai samu wani digiri daga jami’ar Harvard, amma ya yi karatun ci gaba na mako daya a shekara ta 2016.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato

Gidauniyar Kwankwasiyya Foundation ta tallafawa mata 100 da kyautar kudi a Sakkwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel