Jam’iyyar APC za ta shiga tsakanin majalisa da Hameed Ali

Jam’iyyar APC za ta shiga tsakanin majalisa da Hameed Ali

- Jam’iyyar APC mai mulki ta ce za ta shiga takaddama tsakanin majalisar dattawan Najeriya da shugaban hukumar kwastam

- kakakin jami'iyyar ta kasa ya yi imani cewa za a warware matsalar lafiya

Jam’iyyar APC za ta shiga tsakanin majalisa da Hameed Ali

Jam’iyyar APC za ta shiga tsakanin majalisa da Hameed Ali

Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ce za ta shiga takaddama takaddama tsakanin majalisar dattawan Najeriya da shugaban hukumar kwastam, Kanar Hameed Ali mai ritaya, kan takaddamar da ke tsakaninsu.

Wata sanarwar da kakakin jami'iyyar ta kasa, Bolaji Abdullahi, ya saka wa hannu, ta ce a da jami'yyar tana bin ce-ce-kucen da ta kaure tsakanin bangarorin biyu da tunanin cewar za warware lafiya.

KU KARANTA KUMA: Sanatoci na shirin dakatad da Ali Ndume

Sanarwar ta ce yanzu jam'iyyar tana ganin ya kamata ta shiga tsakani inda ta ce shugaban jam'iyyar, John Odigie-Oyegun, zai jagoranci wata tawagar sulhu zuwa majalisar domin a sasanta tsakanin mambobin jam'iyyar da ke takaddama da juna.

Kakakin yana bayyana tabbacin cewa, za a warware matsalar lafiya.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila

Sabon ‘Dan wasan Manchester United zai fi kowa albashi a Kasar Ingila
NAIJ.com
Mailfire view pixel