Shugabannin Afirka sun sanya kira zuwa Buhari da Shugaba Misira ya jingina akan zai taimaka wa kasar Najeriya bisa kalubalen tsaro

Shugabannin Afirka sun sanya kira zuwa Buhari da Shugaba Misira ya jingina akan zai taimaka wa kasar Najeriya bisa kalubalen tsaro

- A ranar Alhamis 16 ga watan Maris, sabon Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow ya sanya kira na godiyan shi wa Shugaba Muhammadu Buhari

- el-Sisi ya bayyana shirin shi ga Muhammadu Buhari garin taimaka wa Najeriya domin kara tsaro idan da bukatar ta tashi

Shugabannin Afirka sun sanya kira zuwa Buhari da Shugaba Misira ya jingina akan zai taimaka wa kasar Najeriya bisa kalubalen tsaro

Shugabannin Afirka sun sanya kira zuwa Buhari da Shugaba Misira ya jingina akan zai taimaka wa kasar Najeriya bisa kalubalen tsaro

Kamar yadda Femi Adesina, mai shawara ga Shugaban kasar akan kafofin watsa labaru ya bayyana, Shugabannin Ghana, Gambia da arewacin Afirka Misira sun taya Shugaban kasar Muhammadu Buhari murnar a kan nasara da Najeriya ta yi, a kan ta’addancin Boko Haram.

KU KARANTA: Amurka za ta hana kasashe Musulmai 8 shiga jirgi da kayayyakin wuta (Kalli kasashen da abun ya shafa)

Kira daga Misira ya shigo a ranar Talata 22 ga watan Maris da Shugaban kasar Abdel Fattah el-Sisi ya bayyana shirin shi ga Muhammadu Buhari garin taimaka wa Najeriya domin kara tsaro idan da bukatar ta tashi.

A ranar Alhamis 16 ga watan Maris, sabon Shugaban kasar Gambia, Adama Barrow ya sanya kira na godiyan shi wa Shugaba Muhammadu Buhari game ga hallaransa wajen fitowan shi a matsayin Shugaban kasa.

KU KARANTA: YANZU YANZU: Majalisar dattawa ta fara bincike a kan Saraki da Melaye

Hakazalika, a cikin wannan mako shi ne sabon Shugaba na Ghana, Nana Akufo Addo shi ma sanya kira ga shugaba Buhari yana mishi fata karin lafiya, kuma yanã fãtan kasarsa ta ci gaba da ji dadin dangantakar abokantaka da Najeriya.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi

Gwamnatin Kano za ta tallafa wa hukumar FRSC don rage haɗura a hanyoyi
NAIJ.com
Mailfire view pixel