Sanatoci na shirin dakatad da Ali Ndume

Sanatoci na shirin dakatad da Ali Ndume

- Shugaban majalisan dattawa Bukola Saraki da magoya bayansa na shirin cin mutuncin sanata Ali Ndume

- Suna shirin dakatad da shi en bisa ga maganan da yayi a kafofin yada labarai

- Rahotanni sun nuna cewa Dino Melaye ne kan gaba wajen shirin dakatad da Ali Ndume

Kamar yadda akayiwa Jibrin, Sanatoci na shirin dakatad da Ali Ndume

Kamar yadda akayiwa Jibrin, Sanatoci na shirin dakatad da Ali Ndume

Jaridar Daily Trust ta bada rahoton cewa sanatoci sun yanke shawaran cewa zasu dakatad da Ali Ndume bisa ga wasu maganganun maras dadi da yayi a nufinsu.

Rahotanni jaridu na nuna cewa an shirye-shirye musamman magoya bayan shugaban majalisan Bukola Saraki, da wai sanata akan gabatar da zancen dakatad da dashi a taron majalisa.

KU KARANTA: Majalisa zata binciki Saraki da Melaye

Ana sa ran cewa shugaban kwamitin birnin tarayya, Dino Melaye, ne kan gaba wajen kokarin aikata wannan aiki.

An bayyana cewa sanatoci sun nuna bacin ransu game da maganan da Ali Ndume yayi akan rahin tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar ana almundahana da yima tattalin arziki zagon kasa.

NAIJ.com ta tuna cewa Ndume ta tuhumci Saraki da laifin kuskure da son rai na amsan jawabin hukumar DSS ba tare da sa hannun shugaban DSS, Lawal Daura ba, amma yaki amsanna hukumar kastam saboda Hameed Ali bai sa hannu ba.

Ndume, after the second rejection of Magu, granted several press interviews where he openly criticized Saraki and the entire Senate for rejecting Magu.

Bayan majalisa ta ki tabbatar da Magu, Ali Ndume yayi maganganu a kafafe yada labarai kuma ya soki Saraki da majalisar kan rashin tabbatar da Magu.

Kana kuma a ranan Talata, 21 ga watan Maris, Ndume ya mika wata bukata a majalisa na cewa a binciki tuhumar da ake yiwa Dino Melaye na rashin karashe karatunsa.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel