An ga gawar likitan da ya fada tekun Legas

An ga gawar likitan da ya fada tekun Legas

Hukumar yan sandan ruwa ta gano gawar Dakta Allwell Orji wanda ya hallaka kansa ta hanyar fadawa cikin tekun jihar Legas

YANZU-YANZU : An ga gawar likitan da ya fada tekun Legas

YANZU-YANZU : An ga gawar likitan da ya fada tekun Legas

Wata majiyar hukumar yan sanda ya fadawa jaridar Punch cewa an fadawa mahaifiyarsa cewa ta zo ta gani in yaronta ne.

“An gano gawar ne misalin karfe 11:30 na safe . muna son mu tabbatar da cewa shi ne kuma mun kira iyayenshi su zo su gani.”

KU KARANTA: An gayyaci Trump zuwa masallaci

Game da cewar tashar Channels TV, kwamishanan yan sandan jihar Legas, Fatai Owoseni ya tabbatar da cewa gawar likitan ne.

Yace an gano gawar bayan kwanaki 3 da fadawa tekun a bakin tekun ta Onikan a jihar Legas.

Dakta Allwell Orji ya kasance yana aiki da asibitin Mount Sinai da ke Surulere a jihar Legas. An bada rahoton cewa yana hanyar zuwa wata ganawa na likitoci a a Victoria Island sanda ya hallaka kansa. 

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin

Hukumar 'yan sanda ta kori wani jami'inta wanda ya harbi direba akan cin hancin naira hamsin
NAIJ.com
Mailfire view pixel