Kwastam ta kona daskararrun kaji na miliyan 350

Kwastam ta kona daskararrun kaji na miliyan 350

A ranar Litinin, 20 ga watan Maris, rundunar hukumar Kwastam mai kula da gabar tekun Najeriya, ta kona daskararrun kaji na kimanin naira miliyan uku (3,000,000).

Kwastam ta kona daskararrun kaji na miliyan 350

Shugaban hukumar Kwastam, Hameed Ali

Sannan kuma ta mika wata tabar wiwi ta kimanin naira miliyan 350 ga hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasar, wato NDLEA.

KU KARANTA KUMA: Gabatar da Magu: Yan siyasa sun bukaci Buhari da ya zabi wani mutun daban

Haka kuma hukumar ta kama tsofaffin tayoyin mota da dama.

Ganyen wiwin dai an shigo da shi ne daga kasar Ghana, yayin da aka shigo da kajin kuma daga kasar Brazil.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA

An zargi Abba Kyari a kan ajiyar biliyan 50 na NNPC a bankuna wanda ta sabawa tsarin asusun TSA
NAIJ.com
Mailfire view pixel