Cutar amai da gudawa ta barke a jihar Zamfara

Cutar amai da gudawa ta barke a jihar Zamfara

Rahotanni daga kananan hukumomi 10 a cikin 14 na jihar Zamfara sun nuna akalla mutane sama 80, suka sara rayuwarsu asanadiyar barkewar annobar cutar zawo da amai.

Cutar Amai Da Gudawa Ta Barke A Jihar Zamfara

Cutar Amai Da Gudawa Ta Barke A Jihar Zamfara

Kananan hukomimomin da abun yafi shafuwa sun hada da Bungudu, Maru, Maradun, Talata-Mafara and Bakura, Shinkafi, Anka, da Kaura - Namoda.

KU KARANTA: Gwamnonin PDP 5 sun sauya sheka

Wanda yanzu haka akalla Mutane 500 ne ke karbar magani asibitoci daban daban dake fadin jahar, duk dayake alummar da abun ya shafa suna korafi da karancin malamman lafiya da ake fama dasu asibitocin jahar.

Kwamishinan lafiya na jihar Zamfara Alhaji Suleiman Gummi, ya bayyana cewa gwamnati na iya kokarinta wajen ganin ta ciyo karfin wannan annoba, wanda yanzu haka sun tura kokon baransu na samun dauki daga maiakatar lafiya ta gwamnatin tarayya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel