Allahu Akbar! Yadda wasu musulmai ma'aurata suka yi bikin su zai kayatar da kai

Allahu Akbar! Yadda wasu musulmai ma'aurata suka yi bikin su zai kayatar da kai

Wasu ma'aurata dake a kasar Somalia sun kayatar da duniya baki daya musamman ma a Afrika saboda yadda suka gudanar da bukin auren su.

Allahu Akbar! Yadda wasu musulmai ma'aurata suka yi bikin su zai kayatar da kai

Allahu Akbar! Yadda wasu musulmai ma'aurata suka yi bikin su zai kayatar da kai

Su dai ma'auratan sun zabi su taimakawa mutanen dake fama da fari da yunwa da ruwa a maimakon su je su kashe su a wajen bukukuwa da shagulgulan da babu gaira babu dalili.

Muna addu'a Allah ya albarkaci auren nasu ya kuma basu zuri'a dayyiba.

KU KARANTA: Gwamnoni 5 na PDP sun canza sheka

A wani labarin kuma, Hukumar abinci ta Majalisar Dinkin Duniya, WFP, ta yi gragadin cewa mutum miliyan daya da dubu dari takwas na fuskantar barazanar yunwa a yankin arewa maso gabashin Najeriya.

Hukumar ta kuma ce ayyukan kungiyar Boko Haram na kafar ungulu ga yunkurin da ake yi na kai dauki ga wadanda lamarin ya shafa.

Shugabar hukumar, Ertharin Cousin, ta ce akwai wuraren da ba a iya shiga a jihar Borno, inda kungiyar ta fi karfi, saboda haka babu ma yadda za a yi a san girman matsalar bukatar abincin da suke da ita.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel