Da duk damuwar Boko Haram, gwamnatin jihar Borno za su gama aiki a hanyar Chibok Nbalala-Damboa

Da duk damuwar Boko Haram, gwamnatin jihar Borno za su gama aiki a hanyar Chibok Nbalala-Damboa

- Aikin hanyar na daga cikin aikin gwamnatin tarraya, amma daga baya za’a miyar wa jihar Borno da kudin

- Dalili da ya sa jihar suka ba da aikin shi ne, hanyar ta lallace da yawa, ya kamata a yi domin mutane su samu, hankali su ya kwanta akan bin hanyar

Da duk damuwar Boko Haram, gwamnatin jihar Borno za su gama aiki a hanyar Chibok Nbalala-Damboa

Da duk damuwar Boko Haram, gwamnatin jihar Borno za su gama aiki a hanyar Chibok Nbalala-Damboa

Gwamnatin jihar Borno ya tabbatar da cewa za’a gama aiki na hanyar Chibok- Nbalala-Damboa da ta ke tsawo kilomita 34 acikin kwana 90.

Kamshiona na aiki a jihar, Alhaji Adamu Lawan, ya yi wannan alƙawari da yana magana da masu labari a ranar Litini 20 ga watan Maris.

Lawan wai gwamnatin Borno sun ba ma kamfani Cumex na Najeriya dama yin aiki kuma su gama kafin lokacin ruwa ya shigo a cikin shekara 2017.

Ya ce: “Muna da daman kwana 90 da ya kamata mu gama aiki kafin a fara ruwan sama. Mun tabbatar za mu samu, mu gama aiki a lokacin.”

Aikin hanyar na daga cikin aikin gwamnatin tarraya, amma daga baya za’a miyar wa jihar Borno da kudin. ‘‘Za mu karbi kudin daga baya a gurin gwamnati na tarraya,” inji Lawan.

KU KARANTA: Kunji abun da matan shugabannin Arewa zasu yi wa matasa da zawarawa?

Jihar Borno suka bada kwangilan wato yarjejeniyar aikin shekarun baya amma an yi banza da shi domin ta’addanci da yake damun jihar.

Dalili da ya sa jihar suka ba da aikin shi ne, hanyar ta lallace da yawa, ya kamata a yi domin mutane su samu, hankali su ya kwanta akan bin hanyar.

Kamfani Cumex sun bar wajen bayan kwana 2 da suka ke saboda fitinar Boko Haram. Yanzu haka, an bama wani kamfani daban aikin kuma da lafiya ta samu a jihar, aiki zai tafi yadda ya kamata. Sabon kamfanin sun karbi dai dai kudin da Cumex suka yi ciniki da gwamnatin jihar.

Lawan ya kara bayyana: “Gwamna Kashim Shettima ya turo ni zuwa wajen aikin da zama domin a samu cikeken aiki idan an gama. Wasu kuma za su zo duban aikin daga ofishin ma’aikatan aiki na tarraya.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

NAIJ.com
Mailfire view pixel