Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

‘Yar biloniya Mohammed Indimi Rahama Indimi tayi taron cikarta shekara 40 a duniya kwanan nan sannan kuma Zahra da Ahmed Indimi sun halarci taron cikin kauna.

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Kwanan nan Rahma Indimi, daya daga cikin ‘ya’yan biloniya Mohammed Indimi tayi taron cikarta shekaru 40 a Abuja.

Ta shirya wani hadadden liyafa sannan kuma dan uwanta Ahmed Indimi da amaryar sa Zahra Buhari Indimi sun halarci taron inda suka nuna cewa su masoyan asali ne.

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Sun kasance tare cikin hadaddiyar shiga a gurin taron wanda hakan zai sa kaima kaji sha’awar samun dace da irin abokin rayuwa kamar su.

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Zahra Buhari da mijinta Ahmed Indimi sun halarci taron cikar Rahma shekara 40

Rahma ta kasance cikin farin ciki yayinda aka gabatar mata da kek guda biyu sannan kuma bakin da suka halarci taron suka sanya ta cikin farin ciki yayinda take bikin sabon shekarar ta.

Kalli bidiyon kasa wanda ke tattaunawa kan shekaru a matsayin abun duba wa a lokacin neman aure.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel