Buhari zai kafa kwamiti don nazarin karin albashin ma’aikata

Buhari zai kafa kwamiti don nazarin karin albashin ma’aikata

- Gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari ya yi alkawarin kafa kwamiti don tattauna batun karin albashin ma’aikatan kasar

- Ministan kwadago ya ce gwamnatin na iya kokari don inganta rayuwar ma’aikatan Najeriya

Buhari zai kafa kwamiti don nazarin karin albashin ma’aikata

Buhari zai kafa kwamiti don nazarin karin albashin ma’aikata

Ministan kwadagon Najeriya, Chris Ngige ya ce nan ba da jimawa ba shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kafa wani kwamiti mai mutane 29 domin shiga tattaunawa da kungiyoyin kwadagon kasar kan batun karin albashi ga ma’aikatan kasar.

Manyan kungiyoyin kwadagon kasar TUC, NLC sun bukaci gwamnati da ta sake bitar albashin ma’aikatan kasar, domin samar da mafi kankantar albashi da zai kama daga kudi naira dubu 56.

KU KARANTA KUMA: Buhari zai aikawa Gwamnoni 7 EFCC saboda sun yaudare shi

Ministan ya ce gwamnati na kokarin gani ta inganta koken da ma'aikatan ke yi kan albashi a Najeriya.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli bidiyon shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel