Darajar Dala za ta kara dagargajewa Inji CBN

Darajar Dala za ta kara dagargajewa Inji CBN

Kashin Dala ya bushe inji babban bankin Najeriya CBN inda ta bayyana cewa darajar Dalar zai ta kara yin kasa ne saboda matakan da ta ke dauka

Darajar Dala za ta kara dagargajewa Inji CBN

Darajar Dala za ta kara dagargajewa Inji CBN

Babban bankin Najeriya watau CBN ya bayyana cewa cikin wadannan makonnin da aka shiga darajar dala za ta cigaba da yin kasa a dalilin dalolin da CBN din zai saki cikin kasuwa saboda masu bukatar kudin.

CBN dai zai cigaba da sakin miliyoyin dalolin Amurka domin a biya bukatar jama’a, hakan dai na ta sa darajar Dalar na ta sauka bayan da ta fara yawa a gari. CBN dai zai cigaba da rike alkawarin da yayi na sakin daloli a kasuwa.

KU KARANTA: Bukola Saraki ya fara ganawa da manyan Arewa

Mai magana da bakin bankin Isaac Okafor ya bayyana haka a kwanan nan. Kawo yanzu dai CBN ya saki sama da Dala Biliyan 1 domin a samu sa’ida. Wannan dai ya sa farashin Dalar a banki ya koma N360 wanda a da ya fi hakan kwarai.

A jiya ne Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa ashe shugaba Buhari yana da wani ofis inda yake aiki idan ya shiga daki yayin da ma’aikata su ka tashi daga Ofis. Tattalin arzikin Najeriyar dai ya kama hanyar farfadowa.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

NAIJ.com
Mailfire view pixel