Za a fara kama masu yawo da kakin Soji

Za a fara kama masu yawo da kakin Soji

Rundunar Sojin Najeriya za ta fara kama Jama’an da ke yawo suna sanye da kayan Soji alhali ba Sojojin bane su kwanan nan kuwa

Khaki

Sojoji za su fara kama masu yawo da khaki

Sojin Najeriya sun dauki matakin daure mutanen da aka kama dauke da kayan Soji a jikin su alhali ba Jami’an tsaro bane su. Mai magana da bakin Sojojin kasar Birgediya Janar SK Usman ya bayyana haka wajen wata hira da yayi.

Birgediya Janar SK Usman yace bai hallata mutumin gida ya sanya khakin Soji a jikin sa ba. Janar din yace hakan na iya jawowa mutum daurin wata guda a gidan yari ko tara kamar yadda shari’a ta tanada.

KU KARANTA: Uba da da sun mutu a rijiya

Sojoji za su fara kama Jama’a; ko a wani dalili?

Sojoji za su fara kama Jama’a; ko a wani dalili?

Mai magana da bakin Sojin yace hukuncin ma bai yi tsauri yadda ya dace ba. Dokar kasa na final kwad dai ta hana farin hula sanya kayan Sojoji ba tare da izini daga Gwamna ko shugaban kasa ba. Hakan dai na iya jawo dauri wanda Rundunar Sojin tace za a fara dabbakawa.

Ibrahim Magu na EFCC ya karbi kyautar lambar yabo daga Jaridar Leadership a matsayin gwarzon bana. An dai duba mutane da dama wajen bada kyautar inda Magu yayi zarra.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

NAIJ.com
Mailfire view pixel