Buhari yana da daman yi wa Magu mubaya'an aiki ciyaman na EFFC so 4 – Ita-Giwa

Buhari yana da daman yi wa Magu mubaya'an aiki ciyaman na EFFC so 4 – Ita-Giwa

- abin da ake bukata shi ne, baban mataimakin shugaban kasa akan arkan majalisa, Ita Enang, ya yi bin kafa sosai da zai jawo wa Magu nasara

- Ta kawo mutane 2 da, sai da aka ke sunayen su so 4 kafin aka tabbatar da su a lokacin mulkin Obasanjo

Buhari yana da daman yi wa Magu mubaya'an aiki ciyaman na EFFC so 4 – Ita-Giwa

Buhari yana da daman yi wa Magu mubaya'an aiki ciyaman na EFFC so 4 – Ita-Giwa

Florence Ita-Giwa, mai bayar da shawara wa tsohon shugaban kasa Cif Olusegun Obasanjo akan arkan majalisar tarraya ta gasgata akan cewar, shugaban kasa Muhammadu Buhari zai iya kewar sunan Ibrahim Magu a matsayin ciyaman na hukumar EFCC gabar majalisar dattawa so 4.

Ta na magana da yan labari ranar Asabar, Ita- Giwa ta ce Buhari zai iya turo sunan Magu zuwa gaban majalisar a na 3 idan ya gan daman yin haka.

KU KARANTA: EFCC na kokarin yi mini sharri, shirye nike da su – Dino Melaye

Ta kawo mutane 2 da, sai da aka ke sunayen su so 4 kafin aka tabbatar da su a lokacin mulkin Obasanjo. Cif Onyema Ugochukwu, ciyaman na hukumar cingaban Neja Delta da minista na shiryawa, ginawa da kuma tashin jiragen sama, Farfesa Babalola Aborishade sun je gaban majalisa so 4 kafin aka tabbatar da su.

Inji ta, wai abin da ake bukata shi ne, baban mataimakin shugaban kasa akan arkan majalisa, Ita Enang, ya yi bin kafa sosai da zai jawo wa Magu nasara.

Ta ce: “Mu bi a hankali domin kowa na da karfi; maganan Magu ba na wasa ba. Idan ya san tabas, shi ne zai iya fadan cin hanci, yana da daman ya kara tafiya da sunan shi gaban su har so 4. A dai bi kafafuwan mutane da sun kamata. Mu yi a hankali domin duk duniya na kallon mu.”

Idan za’a tuna, majalisar dattawa sun ki su tabbatar da Magu a matsayin ciyaman na EFCC domin rahoton hukumar DSS.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

NAIJ.com
Mailfire view pixel