Yan goyo bayan Buhari a Kudancin Yanman ta Najeriya sun ke hari ga yan Biafra (IPOB)

Yan goyo bayan Buhari a Kudancin Yanman ta Najeriya sun ke hari ga yan Biafra (IPOB)

- Sai lokacin da su (iyamurei) sun nuna goyo bayan su wa gwamnatin Buhari sanan zai kara gyara kasa ya kuma taimaka wajen sa shi a hanyar samun shugabanci na shekara 2023

- suna bakin ciki akan yadda wasu mutanen Igbo, dubu dubei suka fita nuna farin cikin su akan gwamnatin Buhari

- Sun kuma fada cewar, idan sun fito, su (IPOB), za su tura sojin su, su rikita su

Yan goyon bayan Buhari a Kudancin Yanman ta Najeriya sun ke hari ga yan Biafra (IPOB)

Yan goyon bayan Buhari a Kudancin Yanman ta Najeriya sun ke hari ga yan Biafra (IPOB)

Da neman yanci kai na yan Biafra na kan kara karfi shi ne iyamurai da suke goyon bayan Buhari ta Kudancin Yanman suka mika musu shawara cewar, kar garin neman yancin, su hana bangaren samun shugabanci a shekara 2023.

KU KARANTA: YANZU YANZU: Yan kunar bakin wake sun kashe mutane 7 a sabon harin da suka kai Maiduguri

A rahoton da muka samu, Mista Ebube Mbonu, mutumin dake kula da kungiyar yan goyon bayan Buhari a ta Yanman ya ro’ke IPOB su jefar da maganan neman yanci kai da suka sa a gaba.

Kungiyar sun ce, sai lokacin da su (iyamurei) sun nuna goyon bayan su wa gwamnatin Buhari sanan zai kara gyara kasa ya kuma taimaka wajen sa shi a hanyar samun shugabanci na shekara 2023.

Kungiyar ta kara fada: “Mun yi mamaki da muka karanta wani takarda da IPOB suka fito da, wai suna bakin ciki akan yadda wasu mutanen Igbo, dubu dubei suka fita nuna farin cikin su akan gwamnatin Buhari. Sun kuma yi mamaki akan yadda aka ke hari kiri’kiri ga gwamnan Anambara, Willie Obiano domin yana goyo bayan mutanen, ya kuma nuna rashin jin dadin shi akan IPOB. Gwamna ya fada cewar, IPOB ba su da muhimanci kuma basu san abin da suke ba.”

KU KARANTA: Shugaba Buhari yana dariya yanzu, amma daliban makarantun firamaren kasa na so wadannan abubuwa 4 daga shugaban

IPOB sun yi barazana ga takarda cewar, kar kowa ya fito idan za’a yi #gangamin ‘IStandWithBuhari’ a Awka jihar Anambara. Sun kuma fada cewar, idan sun fito, su (IPOB), za su tura sojin su, su rikita su. An ko yi gangamin a ranar 10 ga watan Maris.

Inji kungiyar: “A ranar gangamin, iyamurai sun wurgar da barazanan su, sun fito dubu dubai, sun kuma yi abin su ba ko damuwa.

“Za mu hada kai da gwamna Obiano da kuma mutanen kirki na Igbo, mu nuna wa kowa cewar, yan IPOB ba su da san kasa kuma ta kansu suke.

“#IStandWithBuhari ba zai ji tsoro ko kuma damu da barazanan su ba. ba za mu yi shiru ba wasu dan kalilan mutane su cigaba da sa bangaren mu wadda bai da son mutane da kuma kin kasa.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince
NAIJ.com
Mailfire view pixel