Gwamnatin tarraya za su gabatar da wasu dokoki kan arkan hijira

Gwamnatin tarraya za su gabatar da wasu dokoki kan arkan hijira

- Daya daga ciki, Femi Olaniyi ya ce ya bar Legas acikin jirgin sama na Turkey a ranar 21 ga watan Febwairu shekara 2017

- Mista James ya ce dokokin na shekara 2017 sun zama muhimin domin fara yin anfani doka na hijira na shekara 2015 da aka kafa

Gwamnatin tarraya za su gabatar da wasu dokoki kan arkan hijira

Gwamnatin tarraya za su gabatar da wasu dokoki kan arkan hijira

Gwamnatin tarraya za su gabatar da sabobin dokoki kan maganan hijira gobe ranar Litini 20 ga watan Maris.

Minista na arkan kasa na ciki wato ‘Nigeria Immigration Service’ (NIS), Lt.-Janara. Abdulrahman Dambazau, shi ne zai daga sabobin dokoki na shekara 2017 sama domin karewan arkan hijira na kasar.

Mista Sunday James, ma’aikatan NIS kan labari, ya fadi wannan lokacin da yana magana da yan labari ranar Asabar, 18 ga watan Maris a Abuja.

Mista James ya ce dokokin na shekara 2017 sun zama muhimin domin fara yin anfani doka na hijira na shekara 2015 da aka kafa. “Mai retaya, Lt.-Gen. Abdulrahman Dambazau, zai daga dokoki na hijira na shekara 2017 a ranar Litini 20 ga watan Maris. Inji James: “Dokokin su na da muhiminci garin arkan hijira da bin kaida na dokan 2015 akan hijira”

KU KARANTA: Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Duk wannan yadda Mista James ya fada, ya bullo ne bayan tautaunawa da yan dokan arkan hijira da wanda sun retaya da wanda suna aiki.

A yayinda dokokin hijira na Amurka ya shafi yan Najeriya, an koran baƙin haure mutane daga Amurka da duk cewa, suna da takardu su. Mutanen nan sun fadi yadda yan aikin hijira na kasar Amurka suka wulakatar da su.

Daya daga ciki, Femi Olaniyi ya ce ya bar Legas acikin jirgin sama na Turkey a ranar 21 ga watan Febwairu shekara 2017. Wai da suka ke filin jirgin sama na Los Angeles dan aiki hijira ya tambayashi dalili da ya zo Amurka ya kuma bayyana mishi.

Inji Olaniyi, wai a taake aka karbi takardan shi da waya da kuma duk tantancen shi kafin aka kulle shi a wani daki mai sanyi.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel