Shugabanci sun rage wa Buhari aiki domin ya kara samun hutu

Shugabanci sun rage wa Buhari aiki domin ya kara samun hutu

- Ba hada mishi haduwa a wajen ‘villa’ ba sai dai haduwan manyan kasa na tarraya da aka yi ranar Laraba 15 ga watan Maris

- Idan ya tashi da wuri hakana, yana aiki kuma daga cikin gida

- Ragin aiki bai nuna cewar shugaban kasa ya gaza a aikin shi

Shugabanci sun rage wa Buhari aiki domin ya kara samu hutu

Shugabanci sun rage wa Buhari aiki domin ya kara samu hutu

Shugabanci su rage aikin shugaban kasa Muhammadu Buhari sosai domin ya kara samu ya huta.

A rahoto da muka samu, tun lokaci da shugaban kasa ya dawo daga Ingila wajen da ya je jinya da kuma hutu da yayi kwana 51, shugaban kasa Buhari yayi dan sa’o’i 3 da 4 ne a ofishin a sati daya da ya yi.

Duk cikin satin da ya wuce, shugaban kasa bai yi ko wani aiki a wajen gidan shugaban kasa ba kuma kowani lokaci, aiki daya yake cikin takarda yin aiki shi a rana daya.

Yadda mataimakin shi akan kafafen watsa labarai ya ce, an yi aka ne domin ya kara samun lafiya. Ya ce: “Idan mutum ya dawo daga jinya aka nan, ya kamata ya dauki komai a hankali.”

KU KARANTA: El-Rufa’I na kokarin fadawa jama’a cewa yafi Buhari – Sanata Shehu Sani

Ya kara bada bayani cewar, ba hada mishi haduwa a wajen ‘villa’ ba sai dai haduwan manyan kasa na tarraya da aka yi ranar Laraba 15 ga watan Maris. Kuma haduwan tattalin arziki na tarraya da aka yi washegarin shi. Wajen nana kuma ba nisa daga ofishin shugaban kasa, dan mita 50 ne.

Yadda wani dan aikin ofishin shugaban kasa ya kara fada: “Duk aiki shi daga cikin ofishi ne, an yi aka ne domin ya kara samun karfin jiki, daga sati mai zuwa in sha Allahu, zai kara dauka aiki da suka fi wannan.”

Wani ya kuma fada cewar, idan ya tashi da wuri hakana, yana aiki kuma daga cikin gida “Cewar ya tashi da wuri bai nuna y agama aiki a ranar ba, ya aiki daga cikin gida,” ya ce. Another source said Buhari was still working from home.

KU KARANTA: An gargadi Shugaba Buhari ya bi a hankali da na kusa da shi

Da aka tambaya ko shugaban kasa zai kasa yin aiki ne da ana rage mishi aiki, Adeshina ya ce, ragin aiki bai nuna cewar shugaban kasa ya gaza a aikin shi. Inji shi wi shugaban kasa da kanshi ya bada amsa akan wanna.

Ya ce: “Shugaban kasa da kanshi ya bada amsa akan wannan, ya ɗauki alwashi akan yin aiki ma yan Najeriya yadda ya kamata. Da gwamnoni suka same shi ranar Al’hamis, daya daga ciki ya ce mishi ya dan yi aikin a hankali domin ya dade kan rikon kasar. Amsa da ya bashi shi ne, lokaci ne da zan biya wanda suka zabe ni da yin aiki musu yadda ya kamata.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince

Shugabannin addini ke tunzura yan siyasa yin satar kudin jama’a – Ambode yayi aman wuta, Ezekwesili ta amince
NAIJ.com
Mailfire view pixel