Dino Melaye yace EFCC na shirin yi masa zagon kasa

Dino Melaye yace EFCC na shirin yi masa zagon kasa

- Sanata Melaye ya tuhumce EFCC da shirin yi masa kaidi

- Amma sanatan yace yana shirya da hukumar

-Sanata Dino Melaye na daga cikin wadanda suka goyi bayan rashin tabbatar da Ibrahim Magu

EFCC na kokarin yi mini sharri, shirye nike da su – Dino Melaye

EFCC na kokarin yi mini sharri, shirye nike da su – Dino Melaye

Sanata mai wakiltan Kogi ta yamma ya tuhumci hukumar EFCC da shirin yi masa kaidi da zagon kasa.

Ya bayyana wannan ne ta shafin sada zumuntansa na Tuwita inda yace ya samu labari daga majiya cewa EFCC na dube-dube cikin asusun bankinsa.

KU KARANTA: Najeriya zata fita daga cikin matsin tattalin arziki- Bankin duniya

Yace: “Na samu labari mai karfi cewa hukumar EFCC na shirin yi mini kaidi. Ana dube-dube cikin asusun bankin na. shirye nike da ku.”

Zaku tuna cewa majalisar dattawa ta ki tabbatar da Ibrahim Magu shugaban EFCC a ranan Laraba, 15 ga watan Maris.

Majalisar ta yanke wannan shawara ne bisa ga rahoton da ta samu daga hannun hukumar DSS.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel