Da wane za a ji: Majalisar wakilai za ta binciki Hamid Ali

Da wane za a ji: Majalisar wakilai za ta binciki Hamid Ali

Majalisar wakilan Tarayya na shirin binciken shugaban hukumar fasa kauri na kasa watau kwastam Hamid Ali

Da wane za a ji: Majalisar wakilai za ta binciki Hamid Ali

Da wane za a ji: Majalisar wakilai za ta binciki Hamid Ali

Sanatocin Najeriya sun gayyaci shugaban kwastam na kasa watau Hamid Ali zuwa Majalisar inda kuma ta kora sa bayan ya zo ba tare da ya sa kayan hukumar ba. Yanzu haka kuma Majalisar Wakilai na nema ta tasa shugaban kwastam din Hamid Ali a gaba.

Majalisar wakilai na shirin binciken Hamid Ali mai ritaya game da kayan da hukumar ta karbe ta kuma ki fitar da su. Majalisar tace ya kamata hukumar kwastam ta fitar da kayan da ta kama domin Jama’a su saya a farashin da ya dace.

KU KARANTA: An soki Gwamnan Jihar Kaduna bisa wannan dalili

Rashin sayar da kayan dai na sa darajar ya ragu matuka wanda hakan zai toyewa Gwamnati damar samun kudin shiga wanda ya zarce Naira Tiriliyan 1. Yanzu dai kwamitin kwastam za tayi bincike game da lamarin ta kawowa Majalisa rahoto domin daukar mataki.

Kwanan nan Majalisar dattawa ta gayyaci shugaban hukumar fasa-kwauri na kasa Kanal Hamid Ali mai ritaya a game da dokar da aka kawo na takardun mota. Yanzu dai Hukumar ta janyew wannan dokar bayan ta ji uwar-bari

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel