Kotu ta baiwa EFCC ikon mallakan kudin da ta garkame a filin jirgin sama tunda babu wanda ya fito yace na shi ne

Kotu ta baiwa hukumar hana almundahan da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC ikon mallakan kudi N49 million da ta garkame a babban filin jirgin saman Kaduna.

Kotu ta baiwa EFCC ikon mallakan kudin da ta garkame a filin jirgin sama tunda babu wanda ya fito yace na shi ne

Kotu ta baiwa EFCC ikon mallakan kudin da ta garkame a filin jirgin sama tunda babu wanda ya fito yace na shi ne

Alkalin babban kotun tarayya da ke jihar Kaduna, Jastis SM shuaibu be ya ada wannan iko.

Kotu ta bada umurnin cewa gwamnatin tarayya zata iya mallakan kudin har sai an gama hukunci kan karar da EFCC ta shigar.

KU KARANTA: An damke masu garkuwa da mutane 3 a Kaduna

" Jastis Shuaibu yace a wallafa wannan kara a jaridan fadin kasa na lokacin kada kafin a sadaukarwa EFCC kudi gaba daya idan babu wanda yazo yace nasa ne. An dakatad da karan zuwa ranan 3 ga watan Afilu 2017 domin cigaba.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

NAIJ.com
Mailfire view pixel