A tuhumci Melaye da Aduda da yima Magu zagon kasa

A tuhumci Melaye da Aduda da yima Magu zagon kasa

- Rashin tabbata da Ibrahim Magu bai gushe abin magana a Najeriya ba

- Wannan shine karo na biyu da majalisan dattawa zata ki tabbatar da shi a matsayin shugaban hukumar EFCC

- Yanzu da ana tuhumar wasu sanatoci da yimasa zagon kasa ta hanyar bada cin hanci

Melaye da Aduda sun baiwa sanatoci cin hanci domin hana tabbata da Magu

Melaye da Aduda sun baiwa sanatoci cin hanci domin hana tabbata da Magu

Wata rahoton Sahara Reporters na ikirarin cewa, anyi rashawa a waje yunkurin hana tabbatar da Ibrahim Magu a majalisa.

KU KARANTA: Naira ta kara daraja a yau Juma'a

A wata magana da jaridar Sahara Reporters tayi ta shafin Tuwita inda tace Sanata Dino Melaye da Philip Aduda sun gudanar da wata shirin rabe-raben kudin cin hanci domin kada a tabbatar da Magu.

Melaye dai yana wakiltan Kogi ta yamma ne kuma Philip Aduda yana wakiltan Abuja ne.

Har yanzu dai ba’a san yadda Sahara Reporters ta samu rahoton ta ba kuma jaridar NAIJ.com bata da ikon tabbatar da wannan labari.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim
NAIJ.com
Mailfire view pixel