Da yawan mutane a Najeriya, milyan 180,000,000 abin mamaki ne a ce mutane 68,259 suke gidan yari

Da yawan mutane a Najeriya, milyan 180,000,000 abin mamaki ne a ce mutane 68,259 suke gidan yari

- Kasashe kamar Amurka suna da yan kurkuku da ya linka na yawan mutane da suke waje so 3

- Da wannan gwaji, ya kamata akwai mutane 68,000 a linka so 10 a kurkuku a kasar Najeriya domin akwai masu karya doka da yawa

- Idan kuma kalilan yan Najeriya suke zuwa kurkuku, mai ya sa wajen ya masu

Da yawan mutane a Najeriya, milyan 180,000,000 abin mamaki ne a ce mutane 68,259 suke gidan yari

Da yawan mutane a Najeriya, milyan 180,000,000 abin mamaki ne a ce mutane 68,259 suke gidan yari

Hukumar NPS wato gidan yari sun fada cewar, acikin mutanen milyan 180,000,000, dan 68,250 suke kulle a kurkuku. Baban ma’aikatan hukumar, ya fadi wannan kwanan nan.

Wai har ranar 6 ga watan Maris, an kirga duk mutane da suke kurkuku suna 68,259. Daga ciki 26,351 na jiran hukunci da 21,903 sun riga sun samu hukunci wato 68%- 32%.

Idan aka gwada yawan mutanen Najeriya da wadda suke gidan yari, za agan cewar, kalilan mutane suke kulle. Idan zai fito daidai da yawa mutane, za samu wajen 300,000 a kulle.

KU KARANTA: An garkame tsohon shugaban NNPC, Andrew Yakubu a kurkukun Kuje

Wadda ya fito da rahoton, Ifediorah Orakwe ya nuna cewar, mutane ba su ke yawan 300,000 domin ba adalci da kuma hukunci yadda ya kamata, wato yawanci masu laifi suna yawo lafiya.

Kasashe kamar Amurka suna da yan kurkuku da ya linka na yawan mutane da suke waje so 3. Wannan ya nuna cewar, mutanen Najeriya da suke kurkuku sun kasa.

Mista Orakwe ya ce: “Idan kaga mutane 68,000 a wannan zamani a kurkuku kuma yawan su ya ke 180,000,000, ya nuna cewar, ba su yin laififuka. Na bar ka, ka yanka hukunci idan haka nan ne.”

KU KARANTA: YANZU YANZU: An kama dan Boko Haram kurma kuma bebe dauke da wayoyi 8

Da wannan gwaji, ya kamata akwai mutane 68,000 a linka so 10 a kurkuku a kasar Najeriya domin akwai masu karya doka da yawa. Daga dokan titi zuwa danfara da sauran su.

Idan kuma kalilan yan Najeriya suke zuwa kurkuku, mai ya sa wajen ya masu? Wasu kurkuku suna da mutane so 3 fiyarda yadda ya kamata

Ahmed ya fada cewar, hukumar NPS bai da karfin cewa ga daidai mutane da za su shiga kurkuku, da ana kawo su, nasu shi ne su bude kofa a shiga.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel