Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

A yau juma’a 17 ga watan Maris shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu halartan sallar Juma’a a karo na farko tun bayan dawowarsa daga kasar Ingilan inda ya kwashe kwanai 50 ana duba lafiyarsa.

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

A satin data gaba ne dai shugaba Buhari ya dawo daga kasar ta Ingila, sai dai bai samu halartan sallan juma’an a ranar ba, sabodaa gajiya da kuma rashin karfi a jikinsa, sakamakon tafiya.

An hangi shugaba Buhari ne tare da mashawarcinsa kan lamurran tsaro Babagana Munguno a masallacin juma’an. Ga dai hotunansu nan.

KU KARANTA: Jiga jigan ýan Boko Haram su 9 sunyi saranda ga sojojin Najeriya

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

A wani hannun kuma shugaba Buhari ya bayyana dalilin daya sa ya hana gwamnonin Najeriya kawo masa ziyara yayin dayake kasar Landan, kamar yadda yace: “Ina neman gafaran gwamnoni dangane da hana su kawo min ziyara yayin da nake kasar Ingila, dalilina kuwa shine bana son gwamnati ta koma Landan, nafi son ta cigaba da zama a Abuja.”

Shugaba Buhari ya jaddada cewar zai cigaba da kare muradun al’ummar Najeriya a duk halin daya smau kansa.

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

Buhari ya halarci Sallar Juma’a na farko tun bayan dawowarsa daga birnin Landan

A ranar 13 ga watan Maris ne dai shugaba Buhari ya amshi ragamar mulki daga hannun mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya tafiyar da mulki a yayin da shugaba Buhari baya nan.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel