Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

- Shugaban kasa Buhari ya fito ne acikin fararen kaya sol! Da aka hidar da sallah, an gan shi ya na gaisuwa da baban yan tsaro na Najeriya, Babagana Monguno

- Wulakanci ne kuma ya kamata shugaban kasa ya dauki mataki akai. DSS ba za su fi shi karfi ba wannan abin bakin ciki ne

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

Yau sati 1 da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo daga kiwon lafiya da ya je a kasar Ingila. Da ganin shi an san cewar, lafiya ta samu.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

Shugaban kasa Buhari ya fito ne acikin fararen kaya sol! Da aka hidar da sallah, an gan shi ya na gaisuwa da baban yan tsaro na Najeriya, Babagana Monguno a gidan shugaban kasa yau ranar Juma’a 17 ga watan Maris.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fito Salat Juma’a yau sati 1 da ya dawo (HOTUNA)

KU KARANTA: Yaƙi da rashawa: “Kada ka tausaya ma ɓarayin gwamnati, ba sani, ba sabo” saƙon Obasanjo ga Buhari

Da yake, mutane sun a kiran shugaban kasa ya yi wani abu da wuri akan yadda hukumar DSS suka wulakatar da zabin Ibrahim Magu da ya yi a matsayin ciyaman na EFCC.

A maganan Kazeem Olusegun Abdulsabur : “Wulakanci ne kuma ya kamata shugaban kasa ya dauki mataki akai. DSS ba za su fi shi karfi ba wannan abin bakin ciki ne.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taurin kai: Rahma Sadau ta yi fatali da korar da akayi mata, ta shirya sabon fim

NAIJ.com
Mailfire view pixel