Naira ta kara daraja a yau Juma'a

Naira ta kara daraja a yau Juma'a

A yau Juma'a 17 ga watan Maris, kudin Najeriya ta kara daraja akan dalar Amurka, fam, da yuro.

Naira ta kara daraja a yau Juma'a

Naira ta kara daraja a yau Juma'a

Game da cewan rahoton, kudin Najeriya ta kara daraja da N5 inda ake sayar da ita N450 ga dala sabanin N450 da aka sayar ranan alhamis, 16 ga watan Maris.

KU KARANTA: Bincike ya nuna cewa Buhari akafi so a Najeriya

Kana kuma da kara daraja akan Fam zuwa N550 da Yuro N480.

Amma a bankuna, har yanzu dai tana nan a N306 ga dala.

Yan kasuwan canji sun jingina kara darajar Naira bisa ga Kokarin babban banki CBN.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel