Wata mata da sojoji suka yi cakacaka da ta na neman hukumar ta biya ta milyan N250 kudin diyya

Wata mata da sojoji suka yi cakacaka da ta na neman hukumar ta biya ta milyan N250 kudin diyya

- Mutane da yawa ba su ji dadi ba da suka yawan raoni da ta samu a hannu su

- Kingsley Ughe, ya bayyana cewar, ya ke kara baban kotu na jihar Legas domin Ruth kuma ba farkon lokaci da za su dauki irin wannan mataki ba kenan

- Mai bakin hukumar soji, Brig. Janera Usman Sani yace akwai hukunci da kuma horon da za wa sojojin idan an kama su da laifi bayan bincike

Wata mata da sojoji suka yi cakacaka da ta na neman hukumar ta biya ta milyan N250 kudin diyya

Wata mata da sojoji suka yi cakacaka da ta na neman hukumar ta biya ta milyan N250 kudin diyya

Kwanan nan ne sojoji Najeriya suka wa wata mata duka da duk jikin ta ya se da ya yi jinni. Yanzu matan ta na neman hukumar sojoji ta biya mata kudin diyya da yake milyan N250.

Sojoji su wa matan duka ne a Ikorodu jihar Legas. A rahoton da muka samu, matan ta ke hukumar soja kotu kuma tan bida a biya ta diyya. Hoton ta da ya nuna duk yadda ta ji raoni a hannu sojoji ya bazu yanzu akan gizo gizo. Ruth Orji ta shiga hannu sojoji ranar Ladi a daidai karfe 8:30 da dare.

Wani kungiyar da ta ke tsaya mata,‘Joint Legal Action Aids’ (JLAA) ta tabbatar za ta samu nasara.

Mutane da yawa ba su ji dadi ba da suka yawan raoni da ta samu a hannu su.

KU KARANTA: Gargadi: hukumar soji zata gwada abubuwan fashewa, sun gargadi jama’a

Baban lauya na JLAA, Kingsley Ughe, ya bayyana cewar, ya ke kara baban kotu na jihar Legas domin Ruth kuma ba farkon lokaci da za su dauki irin wannan mataki ba kenan. Inji Kingsley, wai ba farko da za su ke hukumar sojojin Najeriya kotu kenan.

Wai wannan da ya faru zai ja wa yan hukuma Masu cin zali kunne bayan su samu nasara a kotu akan wannan magana.

Mai bakin hukumar soji, Brig. Janera Usman Sani yace akwai hukunci da kuma horon da za wa sojojin idan an kama su da laifi bayan bincike.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel