Faduwar darajar Naira za ta shafi aikin hajjin bana

Faduwar darajar Naira za ta shafi aikin hajjin bana

- Hukumar Alhazan Najeriya ta ce tana daukar matakan ganin maniyyata aikin hajjin bana sun samu damar biyan kudin aikin.

- Da alama dai biyan kudin kujerar zuwa aikin hajjin a Najeriya zai yi wa mafi yawancin maniyyatan na bana wuya, saboda yadda darajar kudin kasar ta ke a yanzu.

Faduwar darajar Naira za ta shafi aikin hajjin bana

Faduwar darajar Naira za ta shafi aikin hajjin bana

Wannan ne ya sa hukumar ta ce ta fara daukar wasu matakai domin ganin ta rage wa maniyyatan tsadar da take ganin kujerar Hajjin za ta yi.

A wani labarin kuma, Makon jiya ne kafofin labaru suka ambato shugaban kwamitin sulhu da hulda da sauran jam'iyyu Farfasa Jerry Gana na cewa PDP na tattaunawa da wasu jam'iyyu guda hudu.

Jam'iyyun da PDP ke tattaunawa dasu sun hada da PRP da Accord Party domin su yi aiki tare, wato aikin sake kwato madafin iko daga hannun jam'iyyar APC a zaben shekara ta 2019 idan Allah Ya kaimu.

Amma masu fashin baki kan lamuran dimokradiya a Najeriya na ganin PDP din tayi azarbabi.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel