Gwaminoni, majalisar dattawan da sauran manyan yan siyasa suke hana Magu samun kujeran EFCC

Gwaminoni, majalisar dattawan da sauran manyan yan siyasa suke hana Magu samun kujeran EFCC

- Acikin bilyan N388,304,000,000 bilyan N19 aka cire, kudin ‘Paris Club’ da gwamnoni suka karba

- Idan Saraki ya manta, akwai tsoro cewar, idan aka kafa Magu a ainihin ciyaman na EFCC, bai zai samu sukuni ba

- Ga shi ya taka kafan mutane da yawa, amma bai da wadda za su kuma tsaya mishi, wadda shi ma zai kama kafan su

Gwaminoni, majalisar dattawan da sauran manyan yan siyasa suke hana Magu samun kujeran EFCC

Gwaminoni, majalisar dattawan da sauran manyan yan siyasa suke hana Magu samun kujeran EFCC

Kin magu a matsayin iyaman hukumar EFCC da yan majalisar dattawa suka yi ba akan rahoton DSS kadai ba.

Yadda muka samu labari, gwaminoni 7da wasu manyan mutane a Najeriya suka hada baki kan kar a bashi domin suna cikin fargaba na cin hanci da suka yi.

Maganan ya yi tsanani ne da Magu ya tashi yin bincike akan kudin ‘Paris Club’ da aka mika ma gwaminonin, wadda shuigaban kasa Muhammadu Buhari ya sa hannu domin a samu sukuni a wasu jihar.

Acikin bilyan N388,304,000,000 bilyan N19 aka cire, kudin ‘Paris Club’ da gwamnoni suka karba.

Banda wannan, wasu sanata 10 sun rantse cewar, Magu bai za taba samun kujeran EFCC ba domin ya taba su, suna da damuwar maganan cin hanci a gaban EFCC.

KU KARANTA: Majalisa dattawa ko hukumar DSS basu isa su hana ni yaki da rashawa ba – Ibrahim Magu

Mun ji cewar, mutane nan sun je su samu Magu, ya taimaka musu wajen ‘case’ din amma ya ki.

Garin da muka ji: “Duk yadda aka yi da Magu, ya ki barin bincike akan mutanen nan sai kuma suka hada baki akan shin na hana shi samun tabbacecen kujeran EFCC.

“Kodayake, wani gwamna na Arewa Yanma ya tsaya ya yi iyaka kokari ya gan an barshi, amma sauran gwamnonin sun ranse ba za su yi wasa da rayuwar sub a.

“Da yake wani lokaci, gwamnonin sun aika zuwa wajen Magu amma ya ki basu hadin kai.

“Kafin Magu ya bisu, sun tsaya akan su yaga mishi kaya a waje. Sai suka hada baki da yan majalisar dattawa da su ma sun ci acikin kudin.”

Yadda muka kara samun labarin, Magu ya fadi a kogo yan majalisa tun lokacin da ya aika matar shugaban majalisa, Bukola Saraki ta tawo. Idan Saraki ya manta, akwai tsoro cewar, idan aka kafa Magu a ainihin ciyaman na EFCC, bai zai samu sukuni ba. Akwai kuma manyan yan banki, su ma na kan nema yadda bai zai samu shiga ba.

KU KARANTA: Ina bayan Buhari Inji Gwamnan Kasar Ibo

Ga shi ya taka kafan mutane da yawa, amma bai da wadda za su kuma tsaya mishi, wadda shi ma zai kama kafan su. Daga shugaban kasa, sai mataimakin shi Yemi Osinbajo, Hajiya Aisha Buhari, Babachir Lawal Babagana Monguno da kuma Farfesa Itse Sagay.

Akan wanna shi ne DSS suka tsaya mishi a wuya cewar, bai kamata ya samu kujeran ba domin bai da mutane da yawa masu tsaya mishi.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel