Karya aka yi wa Apostle Suleman, muna goyon bayan shi – Inji matasan Arewa

Karya aka yi wa Apostle Suleman, muna goyon bayan shi – Inji matasan Arewa

- Sakateren NYCN, wai shugaba ‘Omega Fire Ministry’ (OFM) bai san komai ba akan magana

- Wai duk maganganu da ake ƙarya ne fasto bai yi ko daya aciki ba

- Sun kuma cewar, mumunar magana ya bulo ne saboda arkan siyasa. Wai yan siyasa ne su ke hada mishi zargi

Karya aka yi wa Apostle Suleman, muna goyon bayan shi – Inji matasan Arewa

Karya aka yi wa Apostle Suleman, muna goyon bayan shi – Inji matasan Arewa

Matasan Kristoci na kasar Najeriya wato Northern Christian Youth Network (NCYN)sun fito suna nuna goyon baya ga Apostle Suleman da aka yi zargin lalata da wata mata mai waka a kasar Canada Stephanie Otobo.

KU KARANTA: Shehu Sani yayi kakkausan suka ga kashe Hausawa mazauna garin Ile-Ife, yayi kira da a gano masu laifi

Inji matasan a ranar Laraba 15 ga watan Maris, wai duk maganganu da ake, ƙarya ne fasto bai yi ko daya aciki ba. Domin aka, sun a bayan shi. Sun kuma cewar, mumunar magana ya bulo ne saboda arkan siyasa. Wai yan siyasa ne su ke hada mishi zargi.

Inji Yohana Jacob, sakateren NYCN, wai shugaba ‘Omega Fire Ministry’ (OFM) bai san komai ba akan magana. “Babu kokwanto cewa anyi mishi zargi ne idan aka duba abubuwa da suka faru daga baya. Wasu sun masa su gan fadowan Apostle Suleman,” inji Yohana.

Inji matasan wai dama basu sa baki bane domin sun yi mamaki amma da suka yi bincike su, suka ga cewar, siyasa ne ke tafiya da magana.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Aisha Buhari zata karbi baƙoncin Buhari, Osinbajo tare da Ministocin Najeriya a ofishinta

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel