Hotunan rahoton hukumar DSS da ya zargi Ibrahim Magu

Majalisar dattawan ta ki amincewa da mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) wannan ya dakatar da tabbatar da shi a matsayin shugaban hukumar.

Majalisar dattawa ta ki amincewa da Magu karo na biyu a cikin watanni uku a ranar Laraba, 15 ga watan Maris sakamakon wani rahoto daga kumar yan sandan sirri (DSS).

Kalli hoton rahoton hukumar DSS a kasa:

Hotunan rahoton hukumar DSS da ya zargi Ibrahim Magu
Hotunan rahoton hukumar DSS da ya zargi Ibrahim Magu
Hotunan rahoton hukumar DSS da ya zargi Ibrahim Magu

Magu ya amsa duka tambayoyin da ‘yan majalisar suka yi masa amma duk da haka majalisar bata amince da bayanan da ya bada kan rahoton hukumar tsaro na sirri wato DSS in da tace Magu ba mutumin kirki bane da za’a amince da shi.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel