Majalisar dattawan Najeriya na kan wa Magu tambayoyi domin tantance shi

Majalisar dattawan Najeriya na kan wa Magu tambayoyi domin tantance shi

- A wata na 10 shekara da ta wuce shi ne dattawan majalisar suka ki sunnan Magu akan dalilin zargin cin hanci

- Shugaban kasa ya tsake ke sunan Magu a watan Janairu bayan dattawan sun ki su sa hannu a dauke shi akan zargin cin hanci

- Sannan shugaba Buhari ya sa ‘Attorney’ janera na kasa da mataimakin shi Yemi Osinbajo su bincike shi

Majalisar dattawan Najeriya na kan wa Magu tambayoyi domin tantance shi

Majalisar dattawan Najeriya na kan wa Magu tambayoyi domin tantance shi

Yan majalisar Dattawan na kasar Najeriya na kan tsake wa mukaddashin baban hukumar EFCC, wato ‘Economic da Financial Crimes Commission’ Ibrahim Magu tambayoyi domin tabattar da shi a matsayin ciyaman na EFCC.

KU KARANTA: Yanzun nan: Buhari ya bada cigiyar minista Lai Muhammed ruwa a jallo, sai dai kuma….(Karanta)

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tsake ke sunan Magu a watan Janairu bayan dattawan sun ki su sa hannu a dauke shi akan zargin cin hanci.

A wata na 10 shekara da ta wuce shi ne dattawan majalisar suka ki sunnan Magu akan dalilin zargin cin hanci.

Sannan shugaba Buhari ya sa ‘Attorney’ janera na kasa da mataimakin shi Yemi Osinbajo su bincike shi. Bayan bincike shi ne shugaban kasa ya tsake kewa sunan shi gaban majalisar.

Rahoton da suke shigowa yanzu ya nuna cewar, yan DSS sun tsake tura wani wasika yau Laraba ranar 15 ga watan Maris cewar, ba su yadda da Magu ba.

Senata Dino Melaye ya fadi wannan a majalisar wai duk da wasikan shugaban kasa akan a tantance Magu, DSS sun turo wani wasika kuma na kar a bar Magu ya zama ciyaman na EFCC.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel