Hukumar Kastam ta dakatad da shirin amsan haraji kan tsaffin motoci

Hukumar Kastam ta dakatad da shirin amsan haraji kan tsaffin motoci

-Kastam na Najeriya ta dakatad da shirin aiwatar da amsan kudin harajn tsaffin motoci

Hukumar Kastam ta dakatad da shirin amsan haraji kan tsaffin motoci

Hukumar Kastam ta dakatad da shirin amsan haraji kan tsaffin motoci

Shugaban hukumar Hameed Ali ya saki wata jawabi a yau Laraba, 15 ga watan Maris ta mukaddashin kakakin hukumar,Joseph Attah.

Jawabin tace hukumar ta yanke shawaran dakatad da amsan harajin ne bayan wata ganawa da tayi da kwamitin majalisan dattawa kan kwastam.

KU KARANTA: Hamid Ali ya gana da Bukola Saraki

Jawabin tace: Bisa ga tashin tarzoma na amsan haraji kan tsaffin motoci da hukumar kwastam keyi wanda ya tayar da kura tsakanin majalisan dattawa da shugaban hukumar Hameed Ali, an gana domin kawo karshen rikici.

“Sin amince da cewa shirin amsan harajin, a dakatad da shi duk da cewan yana bisa ga dokan Customs and Excise Management Act (CEMA) Cap C.45, LFN 2004."

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel