An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

-Labaran da ke iso mana nanuni da cewa gwamnatin shugaba Buhari ta kafa tarihi muhimmi inda bayan shekaru 58 za'a fara safarar tumatur daga Kano zuwa Legas ta jirgin kasa.

-Wani hamshakin dan kasuwa ne mai suna Emmanuel Itoya Ijewere ya bayyana hakan a jiya lokacin da yake jawabi a wani taron kaswanci da bankin First Bank ya shirya a garin na Legas.

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

Ijewere ya kara da cewa: "Jirgin ya taso ne daga Kano kuma zai shafe kimanin kwana 1 da rabi kafin ya isa legas din. Hakan kuma bai taba faruwa ba tun shekaru 58 da suka wuce'.

A hannu guda kuma, Hukumar kididdiga ta kasa batau National Bureau of Statistics NBS, ta fitar da wani rahoto da ke nuna cewa 'farashi' ya sauka sosai a Najeriya, inda hakan ke nuna cewa tattalin arzikin kasar ya fara farfadowa.

Hukumar NBS ta ce hauhuwar farashin ya sauka daga kashi 18.72 cikin 100 da yake a watan Janairu zuwa kashi 17.78 cikin 100 a watan Fabrairun 2017.

Duk da raguwar farashin, adadin hauhawar farashi yana nan a matakin da yake, wanda shi ne mafi yawa tun zamanin mulkin shugaba Olusegun Obasanjo.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Ku kalli karin hotuna

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

An fara safarar danyen tumatur daga Arewa zuwa kudu ta jirgin kasa (HOTUNA)

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

NAIJ.com
Mailfire view pixel