Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina (Hotuna)

Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina (Hotuna)

Fasto John Suleman ya halarci wani babban taro a kasar amurka duk da cewa a na tuhumarsa da laifin yi zina.

Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina (Hotuna)

Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina

Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina (Hotuna)
Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina (Hotuna)

Fasto John Suleman wanda ya kafa cocin Omega Fire Ministries bai nuna damuwa kan wata zargin yin zina da ake tuhumarsa wasu makonni da suka gabata.

Babban faston ya isa Washington D.C babban birnin tarayyar kasar Amurka don halarcin taron 'Help From Above' wanda aka fara a ranar Talata, 14 ga watan Afrilu.

KU KARANTA KUMA: An gano mutum-mutumin fir'auna a kasar Egypt (Hotuna)

An dauka hotunan faston ne bayan isowarsa a filin jirgin sama kafin ya shiga tawagar motocinsa zuwa wajen taron.

Fasto Suleman ya isa Washington D.C bayan tsegumi yin zina (Hotuna)

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel