Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake Maiduguri

Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake Maiduguri

Labarin da jaridar Sahara Reporters ke bada rahoto shine an kai akalla harin kunar bakin wake daya garin Maiduguri, babban birnin jihar Borno.

YANZU-YANZU: Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake Maiduguri

YANZU-YANZU: Boko Haram ta kai harin kunar bakin wake Maiduguri

Game da cewa rahoton, wani Dan kunar bakin waken Boko Haram ne ya kai harin.

KU KARANTA: Ina nan daram dam a APC- Kwankwaso

Wannan aika-aika ya fara ne a garejin Muna a Maiduguri, inda yan Boko Haram suka kai hari ba da dadewa ba.

Game da cewar wani marubucin Facebook, Medan Oukoh, yace wannan hari ya faru ne misalin karfe 2:15 na darem ranan Talata.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/?ref=bookmarks#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel