Shugaba Buhari yayi ganawar sirri da gwamnan CBN

Shugaba Buhari yayi ganawar sirri da gwamnan CBN

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan babban bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele yau a fadar shugaban kasa da ke Abuja.

Tattalin arziki: Shugaba Buhari yayi ganawar sirri da gwamnan CBN

Tattalin arziki: Shugaba Buhari yayi ganawar sirri da gwamnan CBN

Wannan ganawar sirrin ta faru ne a yau Talata, 14 ga watan Maris inda shugaban kasan ya karbi rahoton yanayin tattalin arzikin Najeriya yayinda ya bar kasan domin hutu da kuma yanzu.

KU KARANTA:

Ana sa ran cewa gwamnan CBN yayi cikakken bayani ma shugaba Buhari akan karfafar Naira duk da cewa gwamnan yak i magana da manema labarai bayan ganawar.

A bangare guda, cewa shugaba Buhari ya rattaba hannu kan wata yarjejeniya na kafa iyakan Abidjan-Lagos. Wannan yarjejeniya tsakanin kasashen Benin, Cote D'ivoire, Ghana, Togo da Najeriya ne.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel