Akan maganan ƙarancin abinci, hukumomin kasashen waje za su taimaka wa jihar 16 a Arewa

Akan maganan ƙarancin abinci, hukumomin kasashen waje za su taimaka wa jihar 16 a Arewa

- Yadda baban hukumar FAO Patrick David ya fada cewar, majalisar ɗinkin duniya yana kan daukan mataki na taimaka wa jihar 16 domin abinci ya wadacer su

- Ƙarancin ya taso ne domin dogon fitina Boko Haram da an yi a Arewa da ya sa manomi sun gudu sun bar gonaki su da dabbobi da yawa kuma sun mutu

Akan maganan ƙarancin abinci, hukumomin kasashen waje za su taimaka wa jihar 16 a Arewa

Akan maganan ƙarancin abinci, hukumomin kasashen waje za su taimaka wa jihar 16 a Arewa

Wajen mutane milyan 7 za su fama da ƙarancin abinci idan ba dauki mataki da wuri akan yadda za samu yawan abinci a jihar 16 na Arewa.

Ƙarancin ya taso ne domin dogon fitina Boko Haram da an yi a Arewa da ya sa manomi sun gudu sun bar gonaki su da dabbobi da yawa kuma sun mutu.

Yanzu haka, hukumar abinci da noma wato ‘Food and Agriculture Organisation’ (FAO) ta majalisar ɗinkin duniya ta tashi tsaye akan yadda yunwa ba zai damesu a jihar 16 ba.

Yadda baban hukumar FAO Patrick David ya fada cewar, ar yana kan daukan mataki na taimaka wa jihar 16 domin abinci ya wadacer su. Za a taimaka wajen noma, kiwon kifi, kiwon dabbobi da kayan abinci.

KU KARANTA: Arewa ba wurin Boko Haram ba, ga wurare 7 masu kyau da kwanciya hankali

Ya kara ce: “Muna kokari domin mu ke wajen duk gidaje da ya nuna yunwa zai ke. Domin haka, muna aiki da wadansu kungiyoyi mu same duk gidaje ta Arewan Yanma Najeriya tun ba jihar Borno da Yobe ba. Za mu rarraba kudi kuma a gidaje domin su siya abinci ma kansu, wajen da ba kasuwa na kwarai, za mu ke musu abinci har gida mu rabba musu.”

Gwamnatin Najeriya kuma ya tashi tsaye, sakatere na ma'aikatar gwamnati na noma cin gaban kaututuka, likita Shehu Ahmed ya gudanar cewar, za su taimaka wajen rage talauci da kuma kara abinci a ta Arewan Yanman.

Ya ce: “Ina son fada muku cewar, za mu taimaka ko wanki lokaci akan abinci da kuma rege talauci a Arewan Yanma.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani

Shugaba Buhari ya zagaye kansa da mahandama - Sanata Shehu Sani
NAIJ.com
Mailfire view pixel