Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Jami’ an hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa wato EFCC tayi ram da kudi N49million a cikin buhuhuna 5 a yau Talata, 15 ga watan Maris, 2017.

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Wanda abu ya faru ne a babban filin jirgin saman jihar Kaduna a yau yayinda jami’an hukumar EFCC suke binciken kayayyakin matafiya.

KU KARANTA: Ibrahim Magu zai bayyana gaban majalisa gobe

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Kwai sai suka ci karo da kudi sabbi na N200 kunshi 20 na N40million, da kuma N50 kunshi 180 na N9million.

Da akayi jimilla, aka samu N49 million ne kudi a hannu. An kaddamar da bincike mai tsauri akai kuma ana cikin gudanarwa domin damke masu fitar da kudi ta hanyar filayen jirgin sama.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Hukumar EFCC tayi ram da N49m cikin buhuhuna a filin jirgin saman Kaduna

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel