Ibrahim Magu zai bayyana gaban majalisar dattawa gobe

Ibrahim Magu zai bayyana gaban majalisar dattawa gobe

Mukaddashin shugaban hukumar hana almundahana da yima tattalin arzikin kasa zagon kasa, wato EFCC, zai bayyana gaban majalisar dattawa gobe Laraba, 15 ga watan Maris.

Ibrahim Magu zai bayyana gaban majalisar dattawa gobe

Ibrahim Magu zai bayyana gaban majalisar dattawa gobe

Shugban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki, ya bayyana wannan ne a filin majalisa yau Laraba, 14 ga watan Maris.

KU KARANTA: Mutane mafi arziki 6 a arewa

Zaku tuna cewa shugaba Muhammadu Buhari ya sake mika sunan Ibrahim Magu ga majalisar dattawa bayan sunyi watsi da sunansa bisa ga wata rahoton da suka samu daga hannun hukumar DSS cewa Ibrahim Magu na da kasha a gindi.

An tattaro cewa Abba Kyari;da shugaban hukumar DSS, Lawal Daura; da ministan shari’a, Abubakar Malami ne suka shigar da wannan rahoto akan Magu.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?

Taron Majalisar zartarwa na yau zai gudana a Ofishin Uwargidar shugaban kasa, shin menene dalili?
NAIJ.com
Mailfire view pixel