Kotu ta dakatar da rushe shugabanin hukumomin jihar Kano

Kotu ta dakatar da rushe shugabanin hukumomin jihar Kano

Kotu ta dage saurarar karar rushe shugabanin hukumomin jihar Kano.

Kotu ta dakatar da rushe shugabanin hukumomin jihar Kano

Kotu ta dakatar da rushe shugabanin hukumomin jihar Kano

Babban kotun jihar Kano wanda ke da zamanta a babban birnin jihar ta dage saurar karar rushe shugabanin hukumomin jihar Kano zuwa watan Afrilu 6, 2017. Wani dan takarar shugabancin hukumomin ya kai gwamnatin jihar kara don dakatar da shirin gwamanatin jihar na soke shugabanin karamar hukumomin daga mulki da kuma maye gurbin su da ‘yan rikon wadda ya saba wa tsarin mulki.

Jaridar LEADERSHIP ta ruwaito cewa, mai karar wanda kuma dan takara a karamar hukumar Kano Municipal, Hamisu Hassan ya kalubalantar kudurin gwamnatin jihar na soke shugabancin hukumomin.

KU KARANTA KUMA: “Ba zan iya kwatanta soyayyar da mahaifina keyi ma Najeriya da mutanen ta ba” – Zahra Buhari

Hamisu ya yi jayayya da cewa kundin tsarin mulkin kasa bai ba gwamnonin jihohi ikon sauke zababben shugananin hukumomin daga mulki ba.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel