Ku rike shugaba Buhari idan darajar naira ta sake fadi – Omokri ya shawarci ‘yan Najeriya

Omokri ya shawarci ‘yan Najeriya da su riƙe Buhari gam-gam da alhakin idan darajar naira ta sake fadi.

Ku rike shugaba Buhari idan darajar naira ta sake fadi – Omokri ya shawarci ‘yan Najeriya

Ku rike shugaba Buhari idan darajar naira ta sake fadi – Omokri ya shawarci ‘yan Najeriya

Tsohon mai ba tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan shawara kan kafofin watsa labarai ta yanar gizo, Reno Omokri, ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su rike Shugaba Muhammadu Buhari da alhakin idan darajar kudin naira ta sake fadi.

Omokri ya lura da cewa yayin da shugaba Buhari ke hutun ganin likita a Landan, darajar naira ta aura daga ₦520 zuwa dala $1 na Amurka, daga ₦455 zuwa $1 a karkashin jagorancin mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo.

KU KARANTA KUMA: Kwana 1 bayan komawar Buhari aiki, Naira ta kara daraja

Omokri wanda kuma fasto ma zauna kasar Amurka ya bayyana wannan labari a shafinsa ta Facebuk daga kasar Amurka.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Ta bayyana ashe mashawartan Buhari sun gaya masa wanda ya kamata ya zama shugaban NIA, amma yayi watsi da shawaras

NAIJ.com
Mailfire view pixel