WUYA: Wasu 'yan fashin shanu sun mika wuya a Zamfara – Inji yawun rundunar sojoji

WUYA: Wasu 'yan fashin shanu sun mika wuya a Zamfara – Inji yawun rundunar sojoji

- Wasu ‘yan bindiga a jihar zamfara sun mika wuya da makamansu

- Kokarin kwance ɗamarar yaƙi da barahin dabbobi da kuma 'yan fashi a karkashin jagorancin gwamnatin jihar Zamfara ta ci nasara

WUYA: Wasu 'yan fashi sun mika wuya a Zamfara – Inji yawun rundunar sojoji

Wasu 'yan fashi sun mika wuya a Zamfara

Wasu tuba ba barayin dabbobi da kuma 'yan fashi sun mika wuya da makamai ga rundunar sojoji a Maru, Birnin Magaji da karamar hukumar Gusau a Zamfara babban birnin jihar, bayan kwance damarar yaki da gwamnatin jihar ya kirkiro.

Kakakin rundunar sojoji, Birgediya Janar Sani Usman ya yi wannan bayani a cikin wata sanarwa a ranar Talata, 14 ga watan Maris a birnin tarayya, Abuja.

KU KARANTA KUMA: Boko Haram ta saki sabon bidiyo, ta kashe wasu da ake zargin yan leken asirin gwamnati ne

Kakakin ya ce, an mika wadannan makaman wa 233 bataliya 1 Division na sojojin Najeriya, a gaban wasu jami’in gwamnatin jihar da kuma wakilan hukumomin tsaro daban-daban a jihar.

Ya bayyana cewa, kokarin kwance ɗamarar yaƙi da barahin dabbobi da kuma 'yan fashi a karkashin jagorancin gwamnatin jihar Zamfara da kuma runduna r sojojin 1 Division na Najeriya ta samu kyawawan sakamako

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel