Jinni ko ta ina da aka arbi wani boka domin kaya kare kanshi yaki aiki

Jinni ko ta ina da aka arbi wani boka domin kaya kare kanshi yaki aiki

- Wannan boka ya na gwada bindiga ne, se ya sa wani ya arbe su so daya kawai

- A yanzu bokan, Desmond aka Nana Tolofasito na asibitin gwamnati na Brong Ahafo Sekyedumase Newtown a kasar Ghana

Jinni ko ta ina da aka arbi wani boka domin kaya kare kanshi yaki aiki

Jinni ko ta ina da aka arbi wani boka domin kaya kare kanshi yaki aiki

Wani boka ne ya sami kanshi a asibiti bayan kayan rufe kirji shi domin kar bindiga ya shiga ya ki aiki.

A yanzu bokan, Desmond aka Nana Tolofasito na asibitin gwamnati na Brong Ahafo Sekyedumase Newtown a kasar Ghana.

KU KARANTA: Fargaba da wasu mutane suka kashe Fulani 2 a jihar Kaduna ranar Asabar da ta wuce

Wannan boka ya na gwada bindiga ne, se ya sa wani ya arbe su so daya kawai. Shi yana gani ya tsare kanshi da kyau kuma bindigan ba zai shiga jikin shi ba.

Da wannan yake arbi da bindiga mai baki day, kawai aka ga boka ya fadi a kasa sai jini.bindigan ta shiga kusa ta kirji shi ne. ana nan ana jinya shi a asibitin.

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan maganin Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel