“Ba zan iya kwatanta soyayyar da mahaifina keyi ma Najeriya da mutanen ta ba” – Zahra Buhari

Zahra Buhari , daya daga cikin 'ya'yan shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yabi soyayyar da mahaifinta ke yi ma kasar Najeriya.

“Ba zan iya kwatanta soyayyar da mahaifina keyi ma Najeriya da mutanen ta ba” – Zahra Buhari

Ta yi sanarwan a ranar Litinin a shafin ta na Instagram, cewa bazata iya kwatanta soyayyar da mahaifin ta keyi ma Najeriya da mutanen cikin ta ba.

KU KARANTA KUMA: Shugaban APC zai gana shugaban kasa Buhari, da sauran su kan taron al’ada

Matashiyar mai shekaru 23 wacce ta kasance ‘ya ta biyar ga shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi furucin ne ta hanyar buga wani hoton mahaifinta a yayinda ya doshi hanyar zuwa ofishin sa don komawa bakin aiki bayan dogon hutu na kwanaki 51 da yayi a birnin Landan.

Kalli zantukan Zahra game da shugaban kasar a kasa:

“Ba zan iya kwatanta soyayyar da mahaifina keyi ma Najeriya da mutanen ta ba” – Zahra Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

NAIJ.com
Mailfire view pixel