Idan Buhari ya rasu, a gudanar da sabon zabe – Sheik Sani Yahaya Jingir

Idan Buhari ya rasu, a gudanar da sabon zabe – Sheik Sani Yahaya Jingir

Shugaban majalisan malaman kunigiyar Jama'atu Izalatul Bidi'ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), Sheik Sani Yahaya Jingir ya bayyana cewa kamata yayi a gudanar da sabon zabe idan shugaban kasa ya rasu.

Idan Buhari ya rasu, a gudanar da sabon zabe – Sheik Sani Yahaya Jingir

Idan Buhari ya rasu, a gudanar da sabon zabe – Sheik Sani Yahaya Jingir

Yace dokan da ake amfani da shi yanzu kamar yadda yake cikin kundin tsarin mulki cewa mataimakinsa ya dau ragama, bai dace ba.

Jingir yayi wannan bayani ne a jihar Bauchi wajen taron daukan dalibai a kwalejin Sunnah da ke Bauchi wana aka gudanar ranan Lahadi, 12 ga watan Maris.

KU KARANTA: Mumunan hadarin mota ya hallaka mutane a Gwambe

Ya kara da cewa wannan shirin na cewa mataimaki ya dau kujera ko jama’a na san shi ko basu sanshi.

“Idan aka cigaba da haka, wannan zai jawo rikicin siyasa da kuma zaman lafiya. Mun zabi shugaban kasa ne. idan ya gaza, sai a gudanar da sabon zabe.

“Idan ba’a canza wannan ba, toh muna cikin rikici saboda idan akayi rashin sa’a mataimakin shugaban kasa maras mutunci, zai iya cutansa domin kujeransa… Wannan shine ra’ayi na.”

https://www.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato

Badakalar Maina: Yadda aka raba gidaje 222 da Maina ya kwato
NAIJ.com
Mailfire view pixel