Mutanen da shugaba Buhari ya tafi Landan da su

Mutanen da shugaba Buhari ya tafi Landan da su

- Shugaba Muhammadu Buhari ya dawo daga Landan wancan makon inda yayi jinya

- Ko su wa Shugaban kasan ya tafi da su?

- Yanzu haka mun samu wannan rahoto

Mutanen da shugaba Buhari ya tafi Landan da su

Mutanen da shugaba Buhari ya tafi Landan da su

Wani Dan Jarida a kasar Ingila ya bayyana yawan mutanen da shugaba Muhammadu Buhari ya tafi da su kasar Ingila inda yayi doguwar jinya na sama da watanni biyu.

A wani sako da wani dan jarida mai suna Ned Donovan ya aikawa shugaban kasar Najeriya inda yake tambayar ko mutane nawa shugaban kasar ya tafi da su kasar Birtaniya an maido masa amsar wannan tamabya inda aka fada masa cewa kusan mutane 7 shugaban ya tafi da su.

KU KARANTA: Mutanen da suka hari kujerar Buhari

Mutanen da shugaba Buhari ya tafi Landan da su

Mutanen da shugaba Buhari ya tafi Landan da su

Daga cikin wanda shugaban kasar ya tafi da su akwai dogarin sa da kuma shugaban masu gadin sa tare da wasu ‘yan gadin shugaban. Sannan kuma shugaban ya tafi da Likitan da ke duba sa da kuma Sakataren sa, sai wani Jami’i hulda.

Shugaba Buhari ya dawo bakin aiki dai a yau, yanzu kusan shekaru biyu kenan da kafuwar wannan Gwamnati ta shugaba Muhammadu Buhari, mun samu labari cewa za a yi wasu sauye-sauye a Gwamnatin kwanan nan ba da dadewa ba.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Dawowar Shugaba Buhari

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa

Dandalin Kannywood: Naji dadin yafiyar da akayi wa Rahma Sadau - Rabi'u Rikadawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel