Kalli yadda Buhari ya amshi mulki daga hannun Osinbajo (Hotuna)

Kalli yadda Buhari ya amshi mulki daga hannun Osinbajo (Hotuna)

- Labaran dake iso mana yanzu suna nuni da cewa Shugaba Buhari ya kammala amsar mulki a hukumance daga hannun mataimakin sa Yemi Osinbajo ba da dadewa ba

- Mun samu wannan labarin ne ta kafar zumunta ta Facebook a shafin mai ba shugaban kasar shawara ta fannin yada labarai watau Femi Adesina

Kalli yadda Buhari ya amshi mulki daga hannun Osinbajo (Hotuna)

Kalli yadda Buhari ya amshi mulki daga hannun Osinbajo (Hotuna)

Acikin hotunan an ga Shugaba Buharin a ofishin sa sanye da fararen kaya masu babbar riga sannnan kuma shi mataimakin nasa Osinbajo sanye da bakaken kayan sa kanana sannan kuma a tare da su hadda babban ma'aikacin fadar shugaban kasar Abba Kyari.

KU KARANTA: Gwamnan Osun ya jajantawa jama'ar Hausawan Ile Ife

Kasar Faransa ta ce ba zata goyi bayan duk wani yunkuri na masu fafutukar kafa kasar Biafra daga Najeriya ba, saboda babu dalilin yin haka.

Jakadan Faransa a Najeriya Denys Gauer ya ce kasar sa ba za ta hada kai da wani bangare da ke neman balewa daga Najeriya ba, domin suna goyan bayan kasar kuma suna aiki tare.

Faransa wadda ta taimakawa Biafra a yakin basasar da aka yi a shekarar 1967 t ace anyi dare, kuma gari ya waye, saboda haka babu ruwan su ko kuma alaka da masu fafutukar kafa kasar Biafra.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa
NAIJ.com
Mailfire view pixel