Jihar 16 za su fiskanci ƙarancin abinci a Arewa

Jihar 16 za su fiskanci ƙarancin abinci a Arewa

- Da ake mika rahoton a Abuja, baban FAO na Najeriya, David Patrick ya kawo shawara cewar a taimaka wa wadda basu da ishenshen a gida domin kiyayewa rayuwar mutane

- Dalilin rahoto shi ne, gwamnatin ya san abin yi domin karewan mutane.

Jihar 16 za su fiskanci ƙarancin abinci abinci a Arewa

Jihar 16 za su fiskanci ƙarancin abinci abinci a Arewa

Rahoton sabuwar kafafen ‘United Nation Food and Agriculture Cadre Harmonisé’ ya nuna cewar zai yuwa wajen milyan 9 mutane a Arewa za su fiskanci yunwa domin ƙarancin abinci abinci da za yi.

Kashi 10 na mutane a jihar Adamawa, Borno, Yobe, Kastina, Kebbi, Sokoto, Gombe, Bauchi, Kano, Kaduna, Plateau, Niger, Taraba, Zamfara, Benue, Jigawa rahoto ya nuna za su fama da ƙarancin.

KU KARANTA: Malaman Kimiya sun samu hujjan cewa akwai rayuwa bayan mutuwa

Mutanen milyan 7 za su rasa abinci a jihar 16 tsakanin watan Maris da Mayu sai kuma milyan 9 a watan Yuni zuwa Augusta.

Da ake mika rahoton a Abuja, baban FAO na Najeriya, David Patrick ya kawo shawara cewar a taimaka wa wadda basu da ishenshen a gida domin kiyayewa rayuwar mutane. Dalilin rahoto shi ne, gwamnatin ya san abin yi domin karewan mutane.

Ya ce: “Zamu taimaka yadda mutane za su dan samu abubuwar da suke bukata a bangaren abinci kuma mu taimaka wa gwamnati akan shawara ta hanyar mafita acikin damuwar rashin abinci; dai dai abinci da ya kamat a nema wa mutane, abubuwar na amfani da za a hada musu.”

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa

Sarkin Musulmi ya koka da karuwar shan Kodin a cikin matasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel