Tabɗi jam! Wani sojan Najeriya ya ja ƙatuwar mota da haƙoransa (HOTUNA)

Wasu hotuna sun watsu a yanar gizo, da suka janyo cece kuce, inda aka hangi wani sojan Najeriya yana baja kolin kwarewarsa a wasu lamurra masu daure mai kallo kai.

Tabɗi jam! Wani sojan Najeriya ya ja ƙatuwar mota da haƙoransa (HOTUNA)

Tabɗi jam! Wani sojan Najeriya ya ja ƙatuwar mota da haƙoransa (HOTUNA)

KU KARANTA: Sojoji sun kama mutumin dake yi ma Boko Haram leƙen asiri yayin da suke kakkaɓe ýan ta’adda daga ƙauyukan Borno

Shi dai wannan sojan an hange shi ne yana jan katuwar motar sintiri ta sojoji da hakoransa, ta hanyar cizan wata igiya da aka daure motar da hakoransa, daga nan sai ya ja motar, ba sua daya ba sau biyu ba.

Sa’annan kuma sojan bai tsaya nan ba, inda ya kwanta a kasa, ya mikar da hannun sa, inda wani sojan ya tuko motar ta haye kan hannunsa ba tare da ta karya mai hannu ba. Tabdi jam!

Tabɗi jam! Wani sojan Najeriya ya ja ƙatuwar mota da haƙoransa (HOTUNA)

Tabɗi jam! Wani sojan Najeriya ya ja ƙatuwar mota da haƙoransa (HOTUNA)

Toh fa wannan, shine maza gumbar dutse!

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naija.ng

Related news
Hukumar NDLEA ta kama kwayoyi kilogaram 1000 a Jigawa

NAIJ.com
Mailfire view pixel